A Kan ( Kulawar Maluman Kasar Saudiyya ga Iyali da Sahabban Annabi S.A.W.)

TAMBAYOYIN BABBAR MUSABAKA (KACINCI-KACINCI) TA GOMA SHA UKKU (13) TA SHEKARAR HIJIRA 1442.

عربي English Português Kiswahili Français Chichewa Hausa Amharic
عربي English Português Kiswahili Français Chichewa Hausa Amharic

Sharuɗɗan shiga wannan gasa

Wanda ya amsa dukkan Tambayoyin dai dai ,ko yayi kuskure a guda biyu za’aaddara cewa ya samu nasara.

Wanda ya samu nasara lallai ya kasance cikin shirin amsa tambayoyin da baki

An sharɗanta kasancewar wanda ya samu nasara bai taɓa cin aikin hajji ba tare da wannan lajnar .

Qarshe lokacin karɓar amsa ta hanyar link dinmu zai kasance ranar: 29/10/1442 H .= 10/6/2021 M.

Ba’a yarda abayar da amsa biyu daga mutum ɗaya ba ,idan aka samu hakan za’a hana mutum gaba ɗaya.


مراجع المسابقة

1ـ سؤال وجواب في أهم المهمات، للشيخ عبدالرحمن بن ناصر السعدي
2ـ التنبيهات اللطيفة فيما احتوت عليه الواسطية من المباحث المنيفة، للشيخ عبدالرحمن بن ناصر السعدي
3ـ فتاوى الشيخ محمد بن إبراهيم
4ـ شرح العقيدة الواسطية من تقريرات سماحة الشيخ محمد بن إبراهيم
5ـ العقيدة الصحيحة وما يضادها، للشيخ عبدالعزيز بن باز
6ـ مجموع مقالات وفتاوى متنوعة، للشيخ عبدالعزيز بن باز
7ـ مجموع فتاوى ورسائل ابن عثيمين
8ـ فتاوى الشيخ صالح الفوزان على موقعه

KujerarTafiya Aikin Hajji (idan yiwuwar hakan ta samu )
Wayar tafi-da gidanka
Na’ura mai ƙwaƙwalwa
previous arrow
next arrow
Slider

KYAUTUTTUKAN DA ZA’A BAYAR

 kwamitin Da’awa na Afurka Zata gudanar da ƙuri’a tsakanin waɗanda suka samu nasara ,a ofishin kwamitin

A SANI CEWA ADADIN KYAUTUKAN KOWACE KASA ZAI RAGU IN ADADIN MASU TAKARA YA GAZA A MUSABAKAR

أسئلة المسابقة
س1 "وأتولى أصحاب رسول الله ﷺ ورضي الله عنهم وأذكر محاسنهم, وأترضى عنهم, وأستغفر لهم, وأكف عن مساويهم , وأسكت عما شجر بينهم, وأعتقد فضلهم "
القائل هو:
Q1 Kuma ina son sahabban Manzon Allah(s.a.w), Allah ya qara musu yarda, kuma ina ambaton kyawawan ayyukan su tare da nema musu yardar Allah da gafararsa a garesu, kuma ina kamewa daga ambaton laifukan su dayin shiru daga abinda ya afku a tsakanin su, tare da qudurce falalar su
Wanda ya faxi wannan maganar shine

س2 (ولآلهﷺ على الأمة حق لا يشركهم فيه غيرهم يستحقون من زيادة المحبة والموالاة ما لا يستحق سائر قريش)
القائل هو:
Q2 Kuma iyalin sa (s.a.w.) suna da haqqi akan al’umma da wanin su baiyi tarayya dasu ba, sun cancanci qarin soyayya da jivintar lamari wanda sauran quraishawa basu cancanta dashi ba”.
Wanda ya faxi wannan maaganar shine:

س3 قال الشيخ حمد بن معمر رحمه الله : "الصحابة أبر هذه الأمة قلوبا وأعمقها علما وأقلها تكلفا وهم سادات الأمة وكاشفو الغمة فالمسلمون بهديهم يهتدون وعلى مناهجهم يسلكون". يستفاد مما سبق:
Q3 As-sheikh Hamd bn Ma’amar(R.H.) yace: “Sahabbai sune mafi alherin zukatan wannan al’umma, kuma sune mafi zurfin ilmin su, sune mafi qarancin xorawa kai nauyi, kuma sune shugabannin al’umma,masu yaye baqin ciki, musulmai da shiriyar su suke shiryuwa, kuma cikin tafarkin su suke shiga”.
Abinda za’a faa’idantu dashi cikin wannan bayani shine:

س4 قال رحمه الله في بيان عقيدة أهل السنة والجماعة في الصحابة (ونعتقد أنهم أولى الأمة بكل خصلة حميدة، وأسبقهم إلى كل خير، وأبعدهم من كل شر، وأنهم جميعهم عدول مرضيون) القائل هو:
Q4 Allah yayi masa rahama yace, cikin bayanin aqidar Ahlussunnati waljama’a akan sahabbai: “Kuma muna qudurcewa lallai sune mafi cancantar al’umma da kowace xabi’a mai kyau, kuma mafi rigayen su ga dukkan alheri, mafi nisantar su ga dukkan sharri, kuma lallai dukanin su masu adalci ne yardaddu ne”
.wanda ya faxi wannan maganar shine:

س5 قال الشيخ عبدالرحمن السعدي رحمه الله : فمحبة أهل بيت النبي ﷺ واجبة من وجوه:
Q5 As-sheikh Abdurrahman Assi’ddiy(R.H.) yace: “Son iyalin gidan Annabi(s.a.w.) wajibi ne ta fuskoki masu yawa:

س6 قال الشيخ محمد بن إبراهيم آل الشيخ رحمه الله (يقر أهل السنة والجماعة بما تواتر به النقل عن أمير المؤمنين علي بن أبي طالب رضي الله عنه وغيره من أن خير هذه الأمة بعد نبيها أبوبكر ثم عمر رضي الله عنهما )، فيما سبق دلالة على:
Q6 As-sheikh Muhammad bn Ibrahim aali-sheikh(R.H) yace: “Ahlussunnati waljama’a suna tabbatar da abinda jerin ruwayoyi suka tabbatar daga Aliyu bn Abi-xalib(R.A.) cewa; mafi alherin wannan al’umma bayan Annabin ta(s.a.w.) shineAbubakar(R.A.), sai Umar...” cikin abinda ya gabata akwai dalilin da yake tabbatar da:

س7 قال الشيخ محمد بن إبراهيم آل الشيخ رحمه الله (من أصول أهل السنة والجماعة التبرؤ من طريق الروافض الذين يبغضون الصحابة، فإنهم لا يقرون لأصحاب رسول الله ﷺ بقول ولا عمل) ، يتضح مما سبق أن الرافضة :
Q7 As-sheikh Muhammad bn Ibrahim aali-sheikh(R.H) yace: “Daga cikin asalin aqidar Ahlussunnati waljama’a, barranta daga tafarkin Rafidhawa(shi’a) waxanda suke qin sahabbai,saboda basa tabbatar wa sahabban Manzon Allah(s.a.w.) wata Magana ko wani aiki”. Abinda ya gabata yana tabbatar da cewa lallai Rafidhawa:

س8 قال رحمه الله في بيان عقيدة أهل السنة في التفاضل بين الصحابة رضي الله عنهم (ويعتقدون أن أفضلهم أبو بكر الصديق ثم عمر الفاروق ثم عثمان ذو النورين ثم علي المرتضى رضي الله عنهم وبعدهم بقية العشرة، ثم بقية الصحابة رضي الله عنهم أجمعين(
Q8 Allah yayi masa rahama yace: cikin bayanin aqidar ahlussunna cikin fifiko a tsakanin sahabbai Allah ya qara musu yarda: “Kuma suna qudurcewa lallai mafi falalar su shine Abubakar-elsiddiq, sannan Umar-elfaruq, sannan Usman-zunnurain, sannan Aliyu-elmurtadha (R.A.), bayan su sai cikon goman da akayi musu bushara da aljanna, sannan sauran sahabbai (R.A.).” wanda ya faxi wannan maganar shine:

س9 قال رحمه الله في بيان العقيدة الصحيحة في الصحابة (على رأس المؤمنين من هذه الأمة أصحاب رسول الله ﷺ ، فأهل السنة والجماعة يحبونهم ويوالونهم ويعتقدون أنهم خير الناس بعد الأنبياء؛ لقول النبي ﷺ : خير الناس قرني ثم الذين يلونهم ثم الذين يلونهم). القائل هو:
Q9 Allah yayi masa rahama yace: cikin bayanin aqidar ingantacciya cikin sha’anin sahabbai Allah ya qara musu yarda: “Waxanda suke kan gaba a wannan al’umma sune sahabban Manzon Allah (s.a.w.), don haka Ahlussunnati wal jama’a suna son su kuma suna jivintar lamarin su, kuma suna qudurce lallai sune mafi alherin mutane bayan Annabawa; saboda faxar Annabi (s.a.w.): “Mafi alherin mutane shine zamaniNa, sannan waxanda ssukabiyo su, sannan waxanda suka biyo su.” wanda ya faxi wannan maganar shine:

س10 قال سماحة الشيخ عبدالعزيز بن باز رحمه الله (يقال للشيعة: نحن معكم في محبة أهل البيت، ومحبة علي رضي الله عنه وأرضاه، وأنه من خيرة أصحاب رسول الله ﷺ ولكن لسنا معكم في أنه معصوم، ولسنا معكم في أنه الخليفة لرسول الله ﷺ ، بل قبله ثلاثة)، يدل ما سبق على :
Q10 Babban Malami As-sheikh Abdul’aziz bn Baz (R.H) yace: “Za’a cewa shi’a: Lallai muna tare da ku cikin son Ahlul-bait, da son Aliyu(R.A.), da kuma cewa yana daga cikin mafi alherin sahabban Manzon Allah(s.a.w.), amma bama tare daku cikin kasancewar sa ma’asumi(kuvutacce wanda baya kuskure), haka nan bama tare daku a kasancewar sa khalifan Manzon Allah(s.a.w.), domin kafin sa akwai khalifofi guda uku”. Abinda ya gabata yana tabbatar da:
س11 ألف سماحة الشيخ عبدالعزيز بن باز رحمه الله كتباً كثيرة دلت على سعة علمه ومن أهمها في بيان فضل الآل والأصحاب:
Q11 Babban Malami As-sheikh Abdul’aziz bn Baz (R.H) ya wallafa Littafai masu yawa da suke tabbatar da yalwar Ilimin sa, daga cikin mafi falalar su wjen bayyana falalar ahlul-bait da sahabbai:

س12 استمر الشيخ عبد العزيز بن باز رحمه الله في التدريس لسنوات عديدة لمجموعة من كتب السلف وكان من أشمل الكتب التي تتحدث عن الآل والأصحاب:
Q12 As-sheikh Abdul’aziz bn Baz (R.H.) ya cigaba da karantarwa tsawon shekaru masu yawa, cikin tarin Littattafan magabata, kuma daga cikin littattafan da suka fi tattaro bayanin ahlul-bait da sahabbai shine:

س13 وصف الشيخ عبدالعزيز بن باز رحمه الله الفصل الذي عقده ابن تيمية رحمه الله بعنوان (اعتقاد أهل السنة والجماعة في الصحابة والآل)و في كتابه القيم (العقيدة الواسطية) بأنه (من أفضل فصول الكتاب ...)، وفي هذا دلالة على:
Q13 As-sheikh Abdul’aziz bn Baz (R.H.) ya siffanta, fasalin da Ibn Taimiyyah ya rubuta matashinsa da sunan (Aqidar ahlussunnati waljama’a game da sahabbai da ahul-bait),a cikin littafin sa(Al-aqidatul-wasixiyyah) da cewa: “Lallai yana daga cikin mafi falalar fasalai a littafin”. Wannan dalili ne akan:

س14 قال الشيخ محمد بن عثيمين رحمه الله: (والصحابة كلهم ثقات، ذوو عدل، تقبل رواية الواحد منهم ...) في كلام الشيخ دلالة على:
Q14 As-sheikh Muhammad bn Uthaimin (R.H.) yace: “Sahabbai dukanin su Amintattu ne masu adalci, ana karvar ruwayar mutum xaya daga gare su, koda ba’a san shi ba”. Maganar sheikh tana nuni akan:

س15 15 : قال الشيخ محمد بن عثيمين رحمه الله (وأهل السنة والجماعة في آل البيت لا يغلون غلو الروافض، ولا ينصبون العداوة لهم نصب النواصب، ولكنهم وسط بين طرفين) . يدل على ما سبق:
Q15 As-sheikh Muhammad bn Uthaimin (R.H.) yace: “Su Ahlussunnati waljama’a; a sha’anin sahabbai, basu yin azarvavi irin na Rafidhawa, kuma basu kafa qiyayya a gare su irin ta Nasibawa, saidai suna matsakaicin tafarki a tsakanin vangarorin biyu”. Abinda yake tabbatar da haka:

س16 قال الشيخ صالح الفوزان: " المقصود بأهل بيت النبي ﷺ في قوله تعالى:

( إِنَّمَا يُرِيدُ اللَّهُ لِيُذْهِبَ عَنكُمُ الرِّجْسَ أَهْلَ الْبَيْتِ وَيُطَهِّرَكُمْ تَطْهِيرًا (33))

بالدرجة الأولى زوجاته عليهن رضوان الله لأن الآية نزلت بسببهن والخطاب لهنَّ .... ويشمل ذلك قرابته عليه الصلاة والسلام ..." يستفاد مما سبق:
Q16 As-sheikh Salih-alfauza’n yace: “Abinda ake nufi da ahlulbait cikin Faxin Allah (s.w.t.): { Kawai dai Allah yana nufin ya tafiyar da qazanta daga gare ku, ya mutanen babban gida, kuma ya tsarkake ku tsarkakewa}; masu daraja ta farko sune Matan sa (R.A.), domin ayar ta sauka cikin sha’anin su, kuma dasu ake Magana, don haka Iyalin gidan sa a daraja ta farko cikin ayar sune matan sa, amma ta haxa da makusantan sa(s.a.w.)”. Daga abinda ya gabata za’a fa’idantu da:

س17 جاء في بيان هيئة كبار العلماء في المملكة العربية السعودية أن عقيدة السلف الصالح أهل السنة والجماعة حب الصحابة وموالاتهم والترضي عنهم والاقتداء بهم وبغض من يبغضهم واعتقاد فضلهم وعدالتهم ونشر فضائلهم والاقتداء بهم، وتوقير آل بيت النبي ﷺ وأزواجه وأمهات المؤمنين رضي الله عنهم أجمعين والقيام بحقوقهم ومحبتهم واعتقاد فضلهم) . يستفاد من بيان كبار العلماء ما يلي:
Q17 Yazo acikin bayanin majalisar qoli ta manyan malaman qasar Saudi-arabia: “Lallai Aqidar magabatan qwarai Ahlulssunnaati waljama’a; Son sahabbai da jivintar lamuran su da nema musu yardar Allah da koyi dasu, da qin duk mai qin su, da qudurce falalar su da adalcin su da yaxa falalar su dayin koyi dasu, da girmama Iyalin Annabi(s.a.w.) d matan sa Iyayen muminai(R.A.) da tsayuwa akan tabbatar da haqqoqin su da son su da qudurce falalar su”. Cikin bayanin manyan malaman za’a fa’idantu da:

س18 من جهود علماء المملكة العربية السعودية في العناية بالآل والأصحاب إقامة المؤتمرات، ومنها المؤتمر الذي أقيم في المدينة النبوية عام 1438 الموافق لعام 2017 ، وكان عنوانه:
Q18 Daga cikin qoqarin malaman qasar Saudi-arabia wajen kiyaye martabar Iyalan sa da sahabban sa gabatar da tarurruka, daga cikin su akwai taron da akayi a Madina (Birnin Annabi) a shekara ta 1438H, daidai da 2017AD, har aka yi masa take da sunan:

س19 نتيجة لما يتعرض له صحابة رسول الله ﷺ رضي الله عنهم من إساءات، وما ينشر في بعض وسائل الإعلام مما يسيء إليهم رضي الله عنهم ، فقد أكدت هيئة كبار العلماء في المملكة العربية السعودية في دورتها الثامنة والسبعين على الآتي: Q19 A daliln abinda yake bijirowa na munanawa akan sahabban manzon Allah(s.a.w.) Allah ya qara musu yarda da abinda ake yaxawa na vatanci gare su a wasu kafafen yaxa labarai, Haqiqa majalisar qoli ta manyan malaman qasar Saudi-arabia a taron ta na saba’in da takwas(78) ta tabbatar da:

س20 مما يبين عناية علماء المملكة العربية السعودية بالآل والأصحاب:
Q20 Daga cikin abinda yake tabbatar da kulawar malaman qasar Saudi-arabia game da ahlul-bait da sahabbai

س21 اهتم علماء المملكة العربية السعودية ببيان حقوق آل النبي ﷺ وأصحابه من خلال:
Q21 Malaman qasar saudi-arabia sun himmatu da bayyana haqqoqin aalin-Nabiy (s.a.w.) da sahabban sa ta hanyar:

س22 لعلماء المملكة دروس كثيرة ودورات متنوعة في نشر منهج أهل السنة والجماعة في الآل والأصحاب من خلال:
Q22 Malaman qasar Saudi-arabia sun gabatar da Darussa masu yawa da Bitoci manau’anta cikin yaxa tafarkin Ahlussunnati waljama’a game da Ahlul-bait da sahabbai ta hanyar amfani da:

س23 من أوجه عناية علماء المملكة العربية السعودية بآل بيت النبي ﷺ وأصحابه الكرام:
Q23 Daga cikin fuskokin da suke tabbatar da kulawar Malaman qasar Saudi-arabia ga iyalin Annabi(s.aw) da sahabban sa masu daraja:

س24 تتجلى عناية علماء المملكة العربية السعودية بآل بيت النبي ﷺ وأصحابه الكرام من خلال حرصهم على:
Q24 Kulawar Malaman qasar Saudi-arabia game da iyalin Annabi(s.a.w.) da sahabbai masu daraja tana bayyana a qarqashin himmatuwar su da:

س25 تتجلى عناية علماء المملكة العربية السعودية بآل بيت النبي ﷺ وأصحابه الكرام من خلال حرصهم على:
Q25 Kulawar Malaman qasar Saudi-arabia game da iyalin Annabi(s.a.w.) da sahabbai masu daraja tana bayyana a qarqashin himmatuwar su da:

س26 العناية بفقه الآل والأصحاب أحد أوجه عناية علماء المملكة العربية السعودية بآل بيت النبي ﷺ وصحابته الكرام، ومن ذلك تأليف كتاب )معجم فقه السلف صحابة وعترة وتابعين( الذي جمعه مؤلفه بتكليف من:
Q26 Himatuwa da Fiqhun iyalin gidan Annabi(s.a.w.) da sahaban sa dalili ne da yake tabbatar da Kulawar Malaman qasar Saudi-arabia game da iyalin Annabi(s.a.w.) da sahabbai masu daraja,daga cikin ainda ya tabbatar da haka, wallafa littafin(Mu’ujamu fiqhissalaf Sahabatan wa Itratan wa Ta’bi’in) wanda marubucin say a wallafa shi a qarashin xaukar nauyin:

س27 منهج علماء المملكة العربية السعودية نحو الآل والأصحاب:
Q27 Tafarkin Malaman qasar Saudi-arabia a sha’anin iyalin sa da sahabban sa shine:

س28 العناية ببيان الأحكام الفقهية المتعلقة بآل بيت النبي ﷺ من خلال تأليف الكتب أحد أوجه عناية علماء المملكة العربية السعودية بهم رضي الله عنهم ، ومن ذلك كتاب:
Q28 Kulawa game da bayanin hukuncehukuncen fiqhun da yake da alaqa da iyalin gidan Annabi(s.a.w.) ta hanyar wallafa littattafai yana xaya daga cikin fuskokin kulawar Malaman qasar Saudi-arabia akan su,daga cikin littattafan akwai:

س29 إبراز مكانة آل بيت النبي ﷺ وبيان فضلهم أحد أبرز اهتمامات علماء المملكة العربية السعودية، ومن ذلك:
Q29 Bayyana Darajar iyalin gidn Annabi(s.a.w.) da bayaninfalalar su yana xaya daga cikin himmomin Malaman qasar saudi-arabia, daga cikin haka akwai:

س30 كتابة الرسائل العلمية للحصول على شهادتي الماجستير والدكتوراه عن الصحابة وآل البيت أحد أوجه عناية علماء المملكة العربية السعودية بهم رضي الله عنهم ومن ذلك:
Q30 Rubuta bincike na Ilimi akan sahabbai da aalil-bait(R.A) don samun shaidar digiri na biyu dana uku yan a daga cikin kulawar Malaman qasar Saudi-arabia, daga cikin su akwai:

BAYANAN MAI SHIGA WANNAN GASA:
Namiji Mace

Guraren da aka sanya alamar( * )tilas ne acike gurbin


Close Menu